Albert Kwame Onwona- Agyeman
Appearance
9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966 Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en)
1956 - 1965 Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 15 ga Yuli, 1923 (102 shekaru) | ||||
| ƙasa | Ghana | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Achimota School Teachers' Training Certificate (en) Achimota School | ||||
| Harsuna |
Turanci Twi (en) | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
ɗan siyasa da surveyor (en) | ||||
| Imani | |||||
| Addini |
Kiristanci Kirista | ||||
Albert Kwame Onwona- Agyeman ɗan siyasar ƙasar Ghana ne kuma sakataren majalisa na biyu wanda Dr. Kwame Nkrumah ya naɗa.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Onwona-Agyeman ya fito daga Oda a yankin Gabashin Ghana.[2]
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Onwona-Agyeman ɗan jam'iyyar Convention People's Party ne kuma ɗan majalisa mai wakiltar Birim ta Arewa.[3][4][5]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Onwona-Agyeman ya kasance tsohon mataimakin ministan kuɗi a lokacin gwamnatin Nkrumah.[6][7][8]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Agency, United States Central Intelligence (1965). Daily Report, Foreign Radio Broadcasts (in Turanci).
- ↑ Assembly, Ghana National (1965). Parliamentary Debates; Official Report (in Turanci).
- ↑ The Diplomatic Press Directory of the Republic of Ghana: Including Trade Index and Biographical Section (in Turanci). Diplomatic Press and Publishing Company. 1961.
- ↑ Ghana Year Book (in Turanci). Daily Graphic. 1962.
- ↑ Diplomatic Press Directory of Ghana (in Turanci). Diplomatic Press and Publishing Company. 1959.
- ↑ "Oda Senior High History | SchoolsInGh.com". schoolsInGh (in Turanci). Retrieved 2023-11-29.
- ↑ Assembly, Ghana National (1964). Parliamentary Debates: National Assembly Official Report (in Turanci). Government Printing Department (Publications Branch).
- ↑ "Oda Senior High History | SchoolsInGh.com". schoolsInGh (in Turanci). Retrieved 2023-11-29.