Albertine Gnanazan Hepié
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 20 century | ||
| ƙasa | Ivory Coast | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||
Albertine Gnanazan Hépié 'yar siyasa ce daga Ivory Coast. Ta kasance ministar iyali da inganta mata tun daga shekarun 1993 zuwa 1998. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Historique du Ministère". Ministère de la Femme, de la Famille et del l'Enfant (in Faransanci). Retrieved 5 July 2020.