Albu Nimr
Appearance
![]() |
---|
Albu Nimr ko al-Bu Nimr (Larabci: البو نمر ko البونمر) ƙabilar Larabawa na 'yan Ahlus-Sunnah (عشيرة ashirah) na akalla mutum 500,000 [1]da ke zaune a Ramadi a cikin lardin Al Anbar na ƙasar Iraƙi. Wani bangare ne na kabilar Dulaim.
A cikin shekaru bayan 2007, Albu Nimr yana cikin kungiyar sojojin Sahwa da suka yaki al-Qaeda a Iraki. A shekarar 2014, daya ne daga cikin kabilun larabawa mabiya Sunna da suka yi kakkausar adawa da gwamnatin Musulunci.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ sis will remain until the region's Sunnis feel safe". The Independent. 9 November 2014. Archived from the original on 2014-11-09.