Jump to content

Alchemy of souls

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alchemy of souls
Asali
Mawallafi Hong sisters (en) Fassara
Asalin suna 환혼 da 還魂
Asalin harshe Bakoriye
Ƙasar asali Koriya ta Kudu
Yanayi 2
Episodes 30
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara da talabijin
Characteristics
Genre (en) Fassara fantasy television series (en) Fassara da romance television series (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Park Joon-hwa (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Studio Dragon (en) Fassara
High Quality (en) Fassara
TS Narincinema (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Nam Hye-seung (en) Fassara
Screening
Asali mai watsa shirye-shirye tvN (en) Fassara
Lokacin farawa Yuni 18, 2022 (2022-06-18)
Lokacin gamawa Janairu 8, 2023 (2023-01-08)
External links
tvn.cjenm.com…

Alchemy of Souls (Yaren mutanen Koriya: 환혼) shirin talabijin ne mai dogon zango na Koriya ta Kudu wanda ya kunshi jarumai kamar yin Lee Jae-wook, Jung So-min, Go Youn-jung, da Hwang Min-hyun.[1]Hong Kong sisters ne suka rubutashi, yana kwatanta labaran matasa masu yi gami da baiwar tsafi da ke mu’amala da sama da ƙasa.[2][3]An haska shi a TVN daga Yuni 18, 2022, zuwa 8 ga Janairu, 2023, kowace Asabar da Lahadi da ƙarfe 21:10 (KST) a cikin kashi 30[4] Hakanan ana samunsa don kallo akan TVING da Netflix a cikin zaɓaɓɓun yankuna.[5]

An rarraba jerin zuwa sassa biyu: Kashi na 1 da aka haska daga Yuni 18 zuwa Agusta 28, 2022, a cikin kashi 20, [4][15] yayin da Sashe na 2 (Alchemy of Souls: Light and Shadow)[a]wanda aka watsa daga Disamba 10, 2022, zuwa Janairu 8, 2023, a cikin kashi 10.[6][7]

  1. Lee Da-gyeom (March 3, 2022). '환혼', 이재욱·정소민·황민현·신승호 대세 배우 출연 확정 (in Korean). Maeil Business Newspaper. Archived from the original on March 3, 2022. Retrieved March 3, 2022 – via Naver.
  2. Pierce Conran (June 21, 2022). "Netflix K-drama Alchemy of Souls: Jung So-min, Lee Jae-wook in CGI-heavy fantasy action romance that offers a magical mix of genres". South China Morning Post. Archived from the original on June 22, 2022. Retrieved July 14, 2022.
  3. ""Soul Marriage" Cancels Shooting, Staff Confirmed With COVID-19". HanCinema. The Fact. October 7, 2021. Archived from the original on March 3, 2022. Retrieved March 3, 2022.
  4. Hong Se-young (May 13, 2022). "정소민 색다른 매력 발견하게 될 것" (환혼) ["Jung So-min will discover a different charm" (Alchemy of Souls)] (in Korean). Sports Dong-a. Archived from the original on May 13, 2022. Retrieved May 13, 2022 – via Naver.
  5. Lee Si-jin (June 15, 2022). "'Alchemy of Souls' promises to entertain with hybrid genre, unique setting". The Korea Herald. Herald Corporation. Archived from the original on June 15, 2022. Retrieved June 16, 2022.
  6. Choi Hee-jae (October 19, 2022). "tvN 측 "'환혼' 파트2, 12월 10일 첫 방송" [공식입장]" (in Korean). Xports News. Archived from the original on October 19, 2022. Retrieved October 19, 2022 – via Naver.
  7. Hwang Su-yeon (January 9, 2023). '환혼2' 이재욱♥고윤정 해피엔딩…완벽한 결말로 이뤄낸 유종의 미 [엑's 이슈] (in Korean). Xports News. Archived from the original on January 11, 2023. Retrieved January 11, 2023 – via Naver.