Jump to content

Alex Agbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alex Agbo
Rayuwa
Haihuwa Jos, 1 ga Yuli, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Samsunspor (en) Fassara1996-1996131
Seongnam FC (en) Fassara1997-1997232
Xiamen Blue Lions F.C. (en) Fassara1998-2002
Jiangsu F.C. (en) Fassara2000-2000
Jiangsu F.C. (en) Fassara2003-20032513
Xiamen Blue Lions F.C. (en) Fassara2004-2004100
Hunan Billows F.C. (en) Fassara2005-2006329
PLUS FC (en) Fassara2007-2008
Sharks FC2008-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Alex Agbo (an haife shi a ranar 1 ga watan Yulin shekara ta 1977) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya. A halin yanzu yana taka a matsayin ɗan wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sharks FC a Gasar Firimiya ta Najeriya bayan ya yi wasa na shekaru masu yawa a ƙasar Malaysia.

Hanyoyin Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Bayanan TFF
  • Alex Agbo- K League stats akleague.com (a cikin Koriya)