Jump to content

Alex Boraine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alex Boraine
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 10 ga Janairu, 1931
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Cape Town, 5 Disamba 2018
Karatu
Makaranta Mansfield College (en) Fassara
Jami'ar Rhodes
Jami'ar Oxford
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da lauya
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar Progressive

Alexander Lionel Boraine (An haifeshi ranar 10 ga watan Janairu, 1931 - 5 Disamba 2018)[1] ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne, minista, kuma mai fafutukar yaƙi da wariyar launin fata.

  1. "Anti-apartheid activist Alex Boraine passes away". BizNews. 5 December 2018. Retrieved 7 December 2018.