Alex Greenwood
Appearance
Alex Greenwood | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Fulham (en) , 17 ga Yuni, 1933 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | County Durham (en) , ga Janairu, 2006 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | fullback (en) |
Alexander John Greenwood (an haife ta a ranar sha bakwai 17 ga watan Yunin, shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da talatin da ukku 1933 - ta mutu a watan Janairun, shekara ta alif dubu biyu da shida 2006) ta kasance ƙwararren ƴar wasan ƙwallon ƙafa ta Ingila wanda ta taka leda a matsayin Ɗan wasan cikakken baya a cikin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Crystal Palace da Darlington .
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]haife ta a Fulham, Greenwood ta buga wa Ferryhill Athletic, Chelsea, Crystal Palace, Scarborough da Darlington.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Alex Greenwood". Post War English & Scottish Football League A–Z Player's Transfer Database. Neil Brown. Retrieved 30 November 2017.