Jump to content

Alexandria Ocasio-Cortez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alexandria Ocasio-Cortez
member of the United States House of Representatives (en) Fassara

3 ga Janairu, 2023 -
District: New York's 14th congressional district (en) Fassara
Election: 2022 United States House of Representatives elections (en) Fassara
member of the United States House of Representatives (en) Fassara

3 ga Janairu, 2021 - 3 ga Janairu, 2023
District: New York's 14th congressional district (en) Fassara
Election: 2020 United States House of Representatives elections (en) Fassara
member of the United States House of Representatives (en) Fassara

3 ga Janairu, 2019 - 3 ga Janairu, 2021
Joe Crowley (en) Fassara
District: New York's 14th congressional district (en) Fassara
Election: 2018 United States House of Representatives elections (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa The Bronx (en) Fassara, 13 Oktoba 1989 (35 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni The Bronx (en) Fassara
Ƴan uwa
Ma'aurata Riley Roberts (en) Fassara
Karatu
Makaranta Boston University (en) Fassara
Yorktown High School (en) Fassara
(2003 - 2007)
Boston University College of Arts and Sciences (en) Fassara
(unknown value - 2011) : international relations (en) Fassara, ikonomi
Harsuna Turanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, political activist (en) Fassara, community organizer (en) Fassara, bartender (en) Fassara, waiter (en) Fassara, mai wallafawa da educational strategist (en) Fassara
Wurin aiki Queens (mul) Fassara, The Bronx (en) Fassara da Washington, D.C.
Employers Flats Fix (en) Fassara  ga Faburairu, 2018)
Ted Kennedy (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba The Squad (en) Fassara
Justice Democrats (en) Fassara
Congressional Progressive Caucus (en) Fassara
Imani
Addini Katolika
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm9936326
ocasio-cortez.house.gov da ocasiocortez.com
Alexandria Ocasio-Cortez

Alexandria Ocasio-Cortez (/ oʊˌkɑːsioʊ kɔːrˈtɛz/ ⓘ oh-KAH-see-oh kor-TEZ, Spanish: [aleɣˈsandɾja oˈkasjo koɾˈtes]; an haife ta Oktoba 13, 1989), kuma aka sani da AOC, yar siyasan Amurka ce mai wakiltar Gundumar majalisa ta 14 ta New York. Ita mamba ce a jam'iyyar Democrat.

An haifi Ocasio-Cortez a cikin gundumar New York na Bronx. Daga baya danginta sun ƙaura zuwa Yorktown Heights don makaranta. Ta halarci Jami'ar Boston, inda ta yi digiri na biyu a fannin dangantakar kasa da kasa da tattalin arziki, inda ta kammala karatun digiri. Ta koma Bronx, ta zama mai fafutuka kuma tana aiki a matsayin mai aiki a gidan giya.

Rayuwar farko da karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ocasio-Cortez a cikin gundumar New York na Bronx a ranar 13 ga Oktoba, 1989, 'yar Sergio Ocasio-Roman da Blanca Ocasio-Cortez (née Cortez).[1] Tana da wani ƙane mai suna Jibrilu.[2] An haifi mahaifinta a cikin Bronx zuwa dangin Puerto Rican kuma ya zama gine-gine; An haifi mahaifiyarta a Puerto Rico.[3][4] Iyalin sun zauna a wani gida a cikin unguwar Bronx na Parkchester[5] har Ocasio-Cortez ya cika shekaru biyar, lokacin da suka ƙaura zuwa wani gida a cikin gundumar Yorktown Heights.[6] Ta ce danginta sun tara isassun kuɗi don siyan ɗan ƙaramin gida a can don ta iya zuwa makaranta, kuma mahaifiyarta tana aiki a matsayin mai wanke gida.[7]

Ocasio-Cortez ta fara yaƙin neman zaɓe a watan Afrilu 2017[8] yayin da take jiran teburi da mashaya a Flats Fix, wani taqueria a dandalin Union City na New York.[9] "Kashi 80 cikin 100 na wannan kamfen, na yi aikin ne daga wata jakar kayan abinci ta takarda da ke boye a bayan wannan mashaya," kamar yadda ta shaida wa Bon Appétit.[10] Ita ce mutum ta farko tun 2004 da ta kalubalanci Joe Crowley, Shugaban Jam'iyyar Democrat, a zaben fidda gwani. Ta fuskanci matsala ta kudi, tana mai cewa, "Ba za ku iya doke babban kuɗi da ƙarin kuɗi ba. Dole ne ku doke su da wasa daban-daban." An ce zane-zanen fastocin yakin neman zabenta sun samu kwarin gwiwa daga “foto na juyin juya hali da abubuwan gani na baya”.[11]

Fuska da fuska daya tilo da ‘yan takarar suka yi a lokacin yakin neman zabe ya faru ne a wani taron baje kolin siyasa na gida, Inside City Hall, a ranar 15 ga watan Yuni. Tsarin shi ne wata hira ta hadin gwiwa da Errol Louis, wanda NY1 ya bayyana a matsayin muhawara.[12] An shirya muhawara a Bronx ranar 18 ga Yuni, amma Crowley bai shiga ba. Ya aika tsohon dan majalisar birnin New York Annabel Palma a matsayinsa.[13][14][15]

  1. "Meet Alexandria". Ocasio 2018. Archived from the original on June 27, 2018. Retrieved June 27, 2018
  2. Igoe, Katherine J. (February 8, 2019). "Who Is Alexandria Ocasio Cortez's Brother Gabriel? He's an Artist and Musician". Marie Claire. Archived from the original on February 12, 2019. Retrieved February 10, 2019.
  3. Wang, Vivian (June 27, 2018). "Who Is Alexandria Ocasio-Cortez? A Democratic Giant Slayer". The New York Times. Archived from the original on June 27, 2018. Retrieved June 27, 2018.
  4. Newman, Andy; Wang, Vivian; Ferré-Sadurní, Luis (June 27, 2018). "Alexandria Ocasio-Cortez Emerges as a Political Star". The New York Times. New York City. Archived from the original on June 28, 2018. Retrieved June 29, 2018.
  5. Goldmacher, Shane (December 10, 2018). "Alexandria Ocasio-Cortez: Jewish, Too?". The New York Times. ISSN 0362-4331. Archived from the original on January 19, 2019. Retrieved February 9, 2019.
  6. Groves, Stephen (July 3, 2018). "Rising Political Star Ocasio-Cortez Defends Bronx Roots". U.S. News & World Report. Associated Press. Archived from the original on July 15, 2019. Retrieved December 13, 2019.
  7. Murphy, Dan (July 18, 2018). "OCASIO-CORTEZ NOT PROUD OF WESTCHESTER ROOTS". yonkerstimes.com. Yonkers Times. Retrieved September 17, 2024
  8. Grigoryan, Nune; Suetzl, Wolfgang (2019). "Hybridized political participation". In Atkinson, Joshua D.; Kenix, Linda (eds.). Alternative Media Meets Mainstream Politics: Activist Nation Rising. Lanham, MD: Rowman & Littlefield. p. 190. ISBN 9781498584357. Archived from the original on August 3, 2020. Retrieved June 22, 2020.
  9. Manriquez, Pablo (December 14, 2018). "The Gospel of Alexandria Ocasio-Cortez". Roll Call. Archived from the original on January 27, 2019. Retrieved January 27, 2019.
  10. Cadigan, Hilary (November 7, 2018). "Alexandria Ocasio-Cortez Learned Her Most Important Lessons from Restaurants". Bon Appetit. Archived from the original on January 27, 2019. Retrieved January 27, 2019.
  11. Budds, Diana (July 2, 2018). "The brilliance of Alexandria Ocasio-Cortez's bold campaign design". Vox. Archived from the original on January 27, 2019. Retrieved January 27, 2019
  12. Lewis, Errol (June 16, 2018). "Democratic Primary Debate: Crowley vs. Ocasio-Cortez". NY 1 Inside City Hall. Archived from the original on August 20, 2018. Retrieved August 20, 2018.
  13. Lewis, Rebecca (June 19, 2018). "Crowley sends 'worst NYC lawmaker' to debate in his place". City and State NY. Archived from the original on August 20, 2018. Retrieved August 20, 2018.
  14. The New York Times Editorial Board (June 19, 2018). "If You Want to Be Speaker, Mr. Crowley, Don't Take Voters for Granted". The New York Times. Archived from the original on August 16, 2018. Retrieved August 20, 2018.
  15. Freedlander, David (June 27, 2018). "Ocasio-Cortez Not Only Beat Crowley – She Beat Old-School New York Politics". New York Intelligencer. Archived from the original on June 28, 2018. Retrieved June 28, 2018.