Alexis Golfinos
Appearance
Alexis Golfinos (Girkanci; an haife shi a ranar 24 ga watan Nuwamba 2004) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ke taka leda a matsayin mai gaba a kungiyar Super League 2 ta Athens Kallithea.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]|
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
|