Jump to content

Alhaji Idris Alhassan Yusuf Tawari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Agụma Tawari tare da Atiku Abubakar

Alhaji Idris Alhassan Yusuf Tawari shine Agụma (laƙabin sarkin gargajiya na mutanen Bassa) na Masarautar Tawari, karamar hukumar Koton Karfe ta jihar Kogi, Najeriya.

Sarki ne mai aji na biyu kuma dan ƙabilar Bassa ne.[1][2][3]

  1. "New Year tragedy: How gunmen brought tears to Kogi community". Tribune Online (in Turanci). 2020-01-17. Retrieved 2024-02-02.
  2. "Gunmen Kill 19 in Central Nigeria Attack, Police Say". Voice of America (in Turanci). 2020-01-03. Retrieved 2025-02-24.
  3. "23 killed as suspected militia attack Tawari in Kogi". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-01-04. Retrieved 2024-02-02.