Alhassan Dantata
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bebeji, 1877 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Hausa |
Mutuwa | Kano, 17 ga Augusta, 1955 |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Alhassan DantataAlhassan Dantata (Taimako·bayani), an haife shi ne a garin Bebeji dake jihar Kano a shekara ta alif 1877 miladiya kuma ya mutu a ranar 15 ga watan Augustan shekarata alif 1955, shahararren dankasuwa ne a arewacin Najeriya wanda ke sayar da goro da gyada.[1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.