Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي, translit. Yarayu daga 15 Satumba 601 zuwa 29 Yanuar 661) Dan'uwan Manzon Allah ne Muhammad. Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shikadai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, ya mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi dansa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai din yan' Shia goma sha biyu, akan bin yan'shia Zaydi, da Nizari Ismaili)
An haife shi
15 Satumba 601 (13 Rajab 21 BH
Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya
Yarasu
29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40)
(Shekararsa 59) a garin
Kufa, Iraq, Rashidun Empire
Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim
An birne shi a
Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq
Matayansa;
Fatimah,
Umamah bint Zainab,
Umm ul-Banin
Leila bint Masoud,
Asma bint Umays,
Khawlah bint Ali bin Abu talib.
Dan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe)
Mahaifinsa;
Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib
Mahaifiyarsa;
Fatimah bint Asad.