Ali Artwork

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Ali Muhammad Artwork)
Ali Artwork
Rayuwa
Haihuwa 1992 (31/32 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo, Jarumi, editan fim, cali-cali, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim

Ali Muhammad Idris (an haife shi a ranar 1, ga watan Janairu, shekara ta aif 1992) ɗan wasan barkwanci ne kuma editan fina-finai na Najeriya musamman a Masana'antar Kannywood a Arewacin Najeriya. Yana fitowa a fina-finan Hausa da dama kuma ana masa laƙabi da Ali Artwork. Yana a cikin shirin nan mai dogon zango na Labarina wanda Aminu Saira yake bada umarni.[1]

wannan shine foton Maɗagwal (Ali Artwork)

Rayuwar farko-farko da Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Ali Artwork ya samu gurbin karatu a Kwalejin Ilimi ta Sa'adatu Rimi Kumbotso da ke a cikin jihar Kano don karantar fannin karatu na Harsuna inda ya karanta (Turanci/Hausa), ya bar makarantar ne a shekarar farko saboda matsalar kudin makaranta da baida ƙarfin biya.[2][3][4][5]

Ali Artwork is married to Hauwa.[6]

Ali Artwork yanada Aure inda ya aura Hauwa.

Kyaututtuka da Gabatar dashi[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Ali Artwork a kyautar MTN Kannywood award a shekara ta 2016. a matsayin mafi kyawon edita a Fim ɗin Gwaska. An kuma zaɓe shi a kyautar girmamawa ta AMMA AWARD a matsayin Mafi kyawun Editan Fim a shekarar 2016. Award. Kyautar da ya samu a Arewa Creative Industry na jihar Kaduna Najeriya.

Fina-finan da ya fito[gyara sashe | gyara masomin]

  • Dan Marayan Zaki
  • Gwaska
  • Birnin Masoya
  • Maja
  • Ga Fili Ga Mai Doki
  • Duniya Makaranta
  • Soyayya Da Shakuwa
  • Bayan Rai, Raddi
  • Ashabul Khafi
  • Birnin Masoya
  • mayene ni
  • sai na auri Zara buhari
  • madakwal
  • kayan lefen zara buhari
  • bakon amerika
  • Ali artwork almajiri
  • kwamandan hisba
  • alhaji ya dawo
  • dan maula
  • sai na zama gaye
  • kauraye
  • Baban soyayya
  • bansan tsoro
  • barayin zaune
  • kanjamau
  • kansilan kauye
  • matar police
  • wasan banza
  • kidnapper
  • Labarina

[7]

Shekara Kyauta Kashi Sakamako
2016 MTN Kannywood Award[8] Mafi kyawon edita Lashewa
2016 AMMA Award Mafi kyawon a Film ɗin Lashewa
2016 Arewa Creative Industry[9] Mafi kyawon jarumi Lashewa
2022 Nigerian Youth Achievers Award[10] Mafi kyawon ɗan wasar barkwanci na digital Lashewa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "...Daga bakin mai ita tare da Ali Artwork". BBC News Hausa. 2020-03-05. Retrieved 2022-10-16.
  2. Zakari, Yusuf (2021-07-31). "Ali Artwork madagwal Biography: Wiki, Net Worth, Age, Comedy". Nupemelody (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-28. Retrieved 2022-05-18.
  3. admin (2021-06-21). "Ali Artwork Biography, Net Worth And Career. - GoNaija % % %" (in Turanci). Retrieved 2022-05-18.[permanent dead link]
  4. "Ali Artwork [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Retrieved 2022-05-18.
  5. "Hotunan Ali Artwork tare da Amaryar sa suna mika godiya ga 'yan uwa da abokan arziki". HausaDailyNews.Com (in Turanci). 2022-02-26. Retrieved 2022-05-18.
  6. "Kannywood Actor, Ali (Artwork) wife, Hauwa'u (PHOTOS) - Insidegistblog". insidegistblog.com. 23 April 2022. Archived from the original on 2022-07-06. Retrieved 2022-05-18.
  7. "Hotunan Ali Artwork". knowledgebase.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-18. Retrieved 2022-07-18.
  8. kannywoodscene (2016-03-15). "Kannywood Awards 2016: Complete List of Winners". Kannywood Scene (in Turanci). Retrieved 2022-05-18.
  9. "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-05-18.
  10. Ali Artwork AS BEST DIGITAL COMEDIAN OF THE YEAR 2022 @Lagos Nigeria 🙏 (in Turanci), retrieved 2022-05-18