Ali ibn Husayn
Appearance
|
| |||
680 (Gregorian) - 712 (Gregorian) ← AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib - Al-Baqir → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Madinah, 6 ga Janairu, 659 | ||
| ƙasa | Khalifancin Umayyawa | ||
| Mutuwa | Madinah, 21 Oktoba 713 | ||
| Makwanci | Al-Baqi' | ||
| Yanayin mutuwa | (dafi) | ||
| Killed by |
Al-Walid I (en) | ||
| Ƴan uwa | |||
| Mahaifi | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib | ||
| Mahaifiya | Shahrbanu | ||
| Abokiyar zama |
Fatimah bint al-Hasan (en) | ||
| Yara |
view
| ||
| Ahali |
Ali al-Akbar ibn Husayn, Ali al-Asghar ibn Husayn (en) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Larabci | ||
| Malamai | AlHusain dan Aliyu bin Abi Talib | ||
| Ɗalibai |
view
| ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | Liman, maiwaƙe da Malamin akida | ||
| Muhimman ayyuka |
Al-Sahifa al-Sajjadiyya (en) Risalat al-Huquq Sermon of Ali ibn Husayn in Damascus (en) | ||
| Aikin soja | |||
| Ya faɗaci | Yaƙin Karbala | ||
| Imani | |||
| Addini | Musulunci | ||



Ali bin Husayn, wanda aka fi sani da Zayn al-Abidin da Imam as-Sajjad shi ne limami na huɗu a Shi'a, Musulunci . Shi ne ɗan Husayn bn Ali kuma jika ne ga Ali bin Abi Dalib . Ya tsira daga yaƙin Karbala kuma aka kai shi ga halifa a Dimashƙ . Daga ƙarshe, aka bashi damar komawa Madina . Rayuwarsa ta duƙufa ga koyarwar ruhaniya da ta addini, galibi ta hanyar addu'oi da roƙo. Shahararrun addu'o'insa an san shi da As-Sahifa as-Sajjadiyya . [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Imam Ali ibn al-Hussein (2001). The Complite Edition of the Treatise on Rights. Qum: Ansariyan Publications. p. 16.
- ↑ Imam Ali ubnal Husain (2009). Al-Saheefah Al-Sajjadiyyah Al-Kaamelah. Translated with an Introduction and annotation by Willian C. Chittick With a foreword by S. H. M. Jafri. Qum, The Islamic Republic of Iran: Ansariyan Publications.