Jump to content

Aliassou Sanou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aliassou Sanou
Rayuwa
HaihuwaPeople's Republic of the Congo (en) Fassara, 24 Mayu 1988 (38 shekaru)
ƙasaBurkina Faso
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AS SONABEL (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya

Aliassou Sanou (an haife shi a ranar 24 ga Mayu 1988) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Burkinabe wanda ya taɓa buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya . [1] [2]

Aikin ƙasa da ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Janairun 2014, koci Brama Traore, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Burkina Faso don gasar cin kofin kasashen Afirka ta 2014. [1] [2] An fitar da kungiyar a matakin rukuni bayan ta sha kashi a hannun Uganda da Zimbabwe sannan ta yi kunnen doki da Morocco . [3] [4]

  1. ↑ "2014 CHAN - Burkina Faso Team Profile". mtnfootball.com/m. Archived from the original on 13 March 2014. Retrieved 13 March 2014.
  2. ↑ "Squad List for BFA-T0006 Burkina Faso Burkina Faso" (PDF). cafonline.com. Retrieved 13 March 2014.