Alioune Badara M'Bengue
Appearance
| Fayil:Alioune Badara Mbengue 1960.jpg | |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Fatick (mul) | ||
| ƙasa | Senegal | ||
| Mutuwa | Faris, 12 Nuwamba, 1992 | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
École normale William-Ponty (mul) | ||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da minista | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Senegalese Democratic Bloc (en) | ||
Alioune Badara Mbengue (an haife shi 1 ga watan Fabrairu 1924 - 12 ga Nuwamba 1992) [1] ɗan siyasan Kasar Senegal ne. Ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Waje na Senegal a shekarar 1968.[2]
Inda Aka Samu Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Index Mb-Me".
- ↑ "International Law Commission". legal.un.org (in Turanci). Retrieved 2024-09-18.