Aliyu Abubakar
Appearance
20 Mayu 1999 - 20 Mayu 2003 District: Sokoto North | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | jihar Sokoto, 12 Satumba 1986 (39 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
All People's Party All Nigeria Peoples Party | ||

Aliyu Mai Sango Abubakar III an zabe shi a matsayin Sanata mai wakiltar mazabar Sakkwato ta Arewa ta jihar Sakkwato ta Najeriya a farkon Jamhuriya ta Huɗu a Nijeriya, yana kan takarar jam'iyyar All People Party (APP)[1]. Ya hau mulki a ranar 29 ga watan Mayun shekara ta alif 1999. Bayan kuma ya hau kujerarsa ta majalisar dattijai a watan Yunin shekara ta alif 1999, an kuma naɗa shi kwamitocin da'a, Tsaro & Leken Asiri, ɓangaren shari'a (mataimakin shugaban), Harkokin 'yan sanda da Magunguna da Miyagun kwayoyi.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://citizensciencenigeria.org/public-offices/persons/aliyu-mai-sango-abubakar-iii
- ↑ "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 2010-06-26.
- ↑ "Congressional Committees". Nigeria Congress. Archived from the original on 2009-11-18. Retrieved 2010-06-26.