Aliyu Ibrahim Gaya
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Aliyu Ibrahim Gaya shi ne Sarkin Gaya na yanzu, daya daga cikin sabbin masarautu hudu da gwamnatin Gwamna Ganduje ta kirkiro a shekarar 2019.[1]
Naɗi
[gyara sashe | gyara masomin]Gwamnatin Jihar Kano ta naɗa shi a ranar 26 ga Satumba 2021, bayan rasuwar mahaifinsa, Alhaji Ibrahim Abdulkadir, wanda shi ne Sarkin Gaya na farko.[2] Ibrahim Aliyu shi ne Chiroman Gaya, mai suna kafin hawansa karagar mulki. Shi ne shugaban Masarautar Gaya. Har ila yau, mamba ne a Majalisar Sarakunan Jihar Kano, wadda ke ba Gwamna shawara a kan harkokin gudanar da mulki na gargajiya da na tsaro.[3][4][5][6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "BREAKING: Ganduje appoints new emir of Gaya, Aliyu Ibrahim-Gaya". Vanguard. 2021-09-26. Retrieved 2024-09-03.
- ↑ Muntari, Tukur (2021-09-26). "Aliyu Ibrahim-Gaya emerges new Emir of Gaya". The Punch. Retrieved 2024-02-01.
- ↑ "Gwamnatin Kano ta nada sabon sarkin Gaya". BBC News Hausa. Retrieved 2024-02-01.
- ↑ Mande, Anas Muhammad (2021-09-28). "Hotunan nadin sabon Sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir Gaya". Freedom Radio Nigeria. Retrieved 2024-02-01.
- ↑ Rashid, Abdul Rahman (2021-09-27). "Ganduje ya mika takardar kama aiki ga sabon Sarkin Gaya, Alhaji Aliyu Gaya". Legit.ng. Retrieved 2024-02-01.
- ↑ Adewale, Murtala (2021-09-26). "Ganduje announces Ibrahim Aliyu as new emir of Gaya". The Guardian. Retrieved 2024-09-03.