Aliyu Sani Madaki
Appearance
It has been suggested to merge this page with Aliyu Sani Madakin Gini.
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Dala
6 ga Yuni, 2011 - 6 ga Yuni, 2015 District: Dala | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 15 ga Janairu, 1967 (59 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||||
Aliyu Sani Madaki (an haife shi a ranar 15 ga watan Janairu 1967) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar New Nigeria People's Party.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓe shi a zaɓen 'yan majalisar wakilan Najeriya na shekarar 2023. Bayan zaɓen sa ‘yan sanda sun yi masa tambayoyi kan zargin mallakar makami ba bisa ka’ida ba. [1]
A ranar 4 ga watan Yuli 2023 an naɗa shi Mataimakin Shugaban Marasa Rinjaye. [2]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 2023 ɗiyar sa Bilkisu ta auri ɗan mataimakin shugaban majalisar dattawa Barau Jibrin. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Police interrogate another Kano rep-elect over possession of firearm". Vanguard Nigeria. March 2, 2023.
- ↑ "Hon. Aliyu Madaki biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2024-01-26.
- ↑ "Speaker's wife, others storm Kano, ahead of Deputy Senate President Son's wedding". Vanguard Nigeria. August 18, 2023.