Aljeriya

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Jamhuriyar aljeriya (ha)
الجمهورية الجزائرية الديمقراطية الشّعبية
Al-Jumhūrīyah al-Jazā’irīyah
ad-Dīmuqrāţīyah ash-Sha’bīyah
)
Lambar Aljeria Emblem of Algeria
Location of Algeria
Harshen hukuma Larabci, French, Kabyle (official in Kabylia)
Birni

 - Mutunci:
Aljir  مدينة الجزائر
(El Djazaïr, El-Jaza'ir)
1,507,241 (1987)
Shugaba Abdelaziz Bouteflika
firaminista Ahmed Ouyahia
tsarin gwamna Jamhuriya
Iyaka
Gaɓa
6,343 km
998 km
Mutunci: 32,818,500 (2002)
Ƴanci
 
Daga Faransa
5 Yuli, 1962
Ranar Al'umma 1 Nuwamba
Addini Islam
Kuɗi Dinar Aljeriya (DZD) (DA) = 100 centime
banbancin lukace +1 (UTC)
lambar Yanar gizo .dz
lambar wayar taraho ta kasa da kasa +213

Aljeriya tana daya daga kasashen Afirka ta arewa . tanada baban kuge daga arewacin ta nada iyaka da kasashe shida sone :-~

  • daga yammaci maroko da hamada ta yamma
  • daga kudu maso gabasci Nijar
  • daga arewa maso gabasci Tonis

Aljeriya tana daya daga cikin larabawa na Afirka kuma memba ce a cikin kasashen larabawa kuma memba ce a cikin kasashen Afirka kuma memba ce a kasashen Obek


Jihuhin Aljeriya[gyarawa | edit source]

Aljeriya tanada yankuna arbain da takwas sone :-

Kaart mei provinsjes fan AlgerijeWikimedia Commons on Aljeriya