Alli Adeyemi
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Mushin I | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Alafia Adeoye, 9 Satumba 1964 (61 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar Olabisi Onabanjo Jami'ar Takanolaji na Ladoke Akintola | ||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
Alli Adeyemi ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba wanda ke wakiltar Mazaɓar Tarayya ta Mushin na Jihar Legas a Majalisar Wakilai ta 10. [1] [2][3] An haife shi a ranar 9 ga watan Satumba 1964, ya fito ne daga Jihar Legas kuma yana da digiri na biyu (Masters). An fara zabarsa a cikin Majalisa a zaben 2019, kuma an sake zabarsa a 2023 a karkashin All Progressives Congress (APC). [4][5][6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Lawmaker empowers Mushin residents, pledges adequate representation" (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
- ↑ Lawal, Wale (2024-08-20). "LAGOS Lawmaker, Hon. ADEYEMI ALLI". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2024-12-29.
- ↑ "Adeyemi Alli: Championing the Cause of Senior Citizens". The Gazelle News (in Turanci). 2024-09-03. Retrieved 2024-12-29.[permanent dead link]
- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-08.[permanent dead link]
Rukunoni:
- CS1 Turanci-language sources (en)
- All articles with dead external links
- Articles with dead external links from August 2025
- Articles with invalid date parameter in template
- Articles with permanently dead external links
- Articles with dead external links from April 2026
- Haifaffun 1964
- Ƴan siyasan Najeriya
- Rayayyun mutane