Allison Lang
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Allison Lang (an haife shi a watan Satumba 3, 1993) 'yar wasan ƙwallon hannu ce na zama (sitting volley ball) daga Kanada.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Lang ta yi wasa a gasar cin kofin duniya ta shekara ta 2022 kuma ta ci lambar azurfa, lambar yabo ta farko ga kasar Kanada a wasan kwallon hannu na zama a cikin babban gasar kasa da kasa.[1]
A ranar 22 ga watab Yulin, 2024, an sanya sunan a cikin jerin sunayen 'yan Kanada don yin wasa a wasannin nakasassu na bazara na 2024.[2] Ta ci lambar tagulla a wasan ƙwallon hannu na zama, lambar yabo ta farko ga Kanada a gaar.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Historic silver medal for Canada at sitting volleyball world championships". paralympic.ca. November 11, 2022. Retrieved September 7, 2024.
- ↑ "Canada's women's sitting volleyball team nominated for Paris 2024 Paralympic Games". paralympic.ca. July 22, 2024. Retrieved September 7, 2024.
- ↑ "Canadian women's sitting volleyball team ends Paralympic team sport podium drought". The Chronicle-Journal. September 7, 2024. Retrieved September 7, 2024.