Almajiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Almajiri[gyara sashe | Gyara masomin]

Almajiri (namiji), Almajira (mace), na nufin Dalibi ko kuma mai meman ilimi. Dukkannin wanda yake a matsayar neman Ilimi koda kuwa a wanne fanni ne kamar ilimin Alkur'ani ko ma wanne irin bangare na ilimin kowanne Addini ne ko kuma ilimin Boko ko na gargajiya ko na koyo a aikace to wannan sunan sa Akmajiri.

Saidai kuma akasari Hausawa na yima kalmar Almajiri fassarar mabaraci. Kamar yadda ake danganta yaran dake barin garuruwan su zuwa wadansu neman Ilimin Alkur'ani.

Asalin Kalmar[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan kalma ta samo asali ne daga harshen Larabci ta المهاجر wadda ke nufin 'wanda yayi hijira', watau ya tashi tsagwayam daga garinsa zuwa wani gari da niyyar samun sukunin yin bautar Allah ba tare da tsangwama ba.

Ayoyin Alkur'ani[gyara sashe | Gyara masomin]

Hadissai[gyara sashe | Gyara masomin]

Hijirorin Magaba[gyara sashe | Gyara masomin]

Bambancewa Tsakanin:[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. a. Almajirci

Wannan ya hada sharudda guda uku: Ya kasance almajirin yana kalkashin wata makarantar allo ce. Ya kasance almajirin yaro ne wanda bai kai shekaru goma sha takwas ba. Sannan kuma yana bara ko barance a gidaje domin samun abinci da sauran abubuwan rayuwa.


* Ba

raB


  1. b Bara.

Neman taimako daga jama'a saboda talauci ko wata nakasa da mutum ke da ita. Mabarata ba su kalkashin wata makaranta kuma zasu iya zama yara ko manya ko tsofaffi. Ana samun mabarata maza da mata. Lafuzzan bara sukan zama iri daya da na almajirai. Mabarata kan shiga gidaje, kamar almajirai, amman sun fi bin shaguna da matattarar al'umma kamar tashar mota.


  1. Roko

Kasashen dake da almajirai[gyara sashe | Gyara masomin]

Almajirai Musulmi[gyara sashe | Gyara masomin]

Almajirai Kiristoci[gyara sashe | Gyara masomin]

Almajirai a wasu addinan[gyara sashe | Gyara masomin]

Almajirci A Mahangar Al'umma[gyara sashe | Gyara masomin]