Alp Arslan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Alp Arslan
AlpArslan.PNG
Sultan of the Seljuq Empire (en) Fassara

4 Satumba 1063 - 15 Disamba 1072
Tughril (en) Fassara - Malik-Shah I (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 20 ga Janairu, 1029 (Gregorian)
ƙasa Seljuk Empire (en) Fassara
Mutuwa Amu Darya (en) Fassara, 15 Disamba 1072 (Gregorian)
Makwanci Merv (en) Fassara
Yanayin mutuwa  (stab wound (en) Fassara)
Yan'uwa
Mahaifi Chaghri Beg
Abokiyar zama Aka Khatun (en) Fassara
Yara
Siblings Kavurt (en) Fassara
Ƙabila Seljuk dynasty (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Shugaban soji
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Mutum-mutumi na Sarki Alp Arslan wanda aka nuna a Sapphire Istanbul, İstanbul, Turkey

Alp Arslan, Cikakken suna Muhammad bin Dawud Chaghri shi ne na biyun Seljuk Sultan wanda ya yi sarauta daga 1063 zuwa 1072. Ya shahara da Girman mallaka na Anatolia bayan ya kayar da Rumawa a Yaƙin Manzikert da Faɗaɗa Daular Seljuk.