Altınelma
Appearance
Altınelma ƙauye ne [1] kusan mutane 1700 a Turkiyya. Tashoshin wutar lantarki na Afşin-Elbistan na nan kusa kuma a cewar Greenpeace wannan ne ya sa mutane da yawa ke korafin cutar asma.[2]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kahramanmaraş'ın Afşin ilçesinde çıkan yangın söndürüldü". Son Dakika (in Harshen Turkiyya). 2024-06-24. Retrieved 2024-11-10.
- ↑ "Afşin- Elbistan Yeni Bir Termik Santral İstemiyor!". Greenpeace Türkiye (in Harshen Turkiyya). Retrieved 2024-11-10.