Amadou Lamine-Guèye
Appearance
|
| |||||||||||
16 Disamba 1946 -
| |||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||
| Haihuwa |
Madina-Diassa (en) | ||||||||||
| ƙasa |
Faransa Senegal Mali | ||||||||||
| Mutuwa | Dakar, 10 ga Yuni, 1968 | ||||||||||
| Karatu | |||||||||||
| Harsuna | Faransanci | ||||||||||
| Sana'a | |||||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||
| Wurin aiki | Faris | ||||||||||
| Imani | |||||||||||
| Jam'iyar siyasa |
French Section of the Workers' International (en) | ||||||||||
Amadou Lamine-Guèye (20 Satumba 1891 a Madina, Sudan ta Faransa - 10 Yuni 1968 a Dakar) ɗan siyasan Senegal ne wanda ya zama shugaban Parti Sénégalais de l'Action Socialiste ("Senegalese Party of Socialist Action"). A shekara ta 1945 an zabi shi da abokin aikinsa, Léopold Sédar Senghor, don wakiltar Senegal a Majalisar Dokokin Faransa. An kuma zabi Gueye a Majalisar Dattijan Faransa a shekarar 1958.
Ya ba da sunansa ga dokar Loi Lamine Guèye [fr] 1946 (Loi Lamine Guéye) wanda ya ba da 'yancin zama na Faransa ga duk mazaunan yankunan kasashen waje na Faransa.[1]