Amal Nasser el-Din
Appearance
|
| |||
22 ga Janairu, 1977 - 21 Nuwamba, 1988 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Daliyat al-Karmel (en) | ||
| ƙasa | Isra'ila | ||
| Harshen uwa | Larabci | ||
| Mutuwa |
Daliyat al-Karmel (en) | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar Ibraniyawa ta Kudus : kimiyyar siyasa | ||
| Harsuna |
Ibrananci Larabci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da marubuci | ||
| Wurin aiki | Jerusalem | ||
| Kyaututtuka |
gani
| ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Likud (en) Mapai (en) | ||
Amal Nasser el-Din ( Larabci: أمل نصر الدين ; an haife 31 ga watan Yulin shekarar 1928 kuma ya mutu a ranar 9 ga Fabrairu, 2025) ɗan Isra'ila kuma Druze marubuci kuma ɗan siyasa. Ya yi aiki a matsayin memba na Knesset don Likud tsakanin shekarar 1977 da shekarar 1988.




Nasser el-Din an haife shi ne a garin Daliyat al-Karmel, Falasdinu Tilas .