Jump to content

Amalia Lindegren

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amalia Lindegren
Rayuwa
Haihuwa Klara Church Parish (en) Fassara da Stockholm, 23 Mayu 1814
ƙasa Sweden
Mutuwa Adolf Fredriks parish (en) Fassara da Stockholm, 27 Disamba 1891
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon huhu)
Ƴan uwa
Mahaifi Benjamin Sandels
Ahali Claes Samuel Sandels (mul) Fassara da Per Sandels (en) Fassara
Karatu
Makaranta Drawing School (en) Fassara
(1842 -
Royal Swedish Academy of Fine Arts (en) Fassara
(1847 - 1850)
Harsuna Swedish (en) Fassara
Malamai Sofia Adlersparre (en) Fassara
Carl Gustaf Qvarnström (mul) Fassara
Ange Tissier (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara
Wurin aiki Stockholm, Faris, München, Roma, Stockholm da Dalarna (en) Fassara
Muhimman ayyuka Sunday Evening in a Farmhouse in Dalarna (en) Fassara
Lovisa (1828-1871), prinsessa av Nederländerna, drottning av Sverige och Norge, g.m. Karl XV, kung av Sverige och Norge (en) Fassara
Lovisa (1828-1871), princess of the Netherlands, queen of Sweden and Norway, married to Karl XV, king of Sweden and Norway (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Royal Swedish Academy of Fine Arts (en) Fassara
Society of Women Artists (en) Fassara
Artistic movement Hoto (Portrait)

Amalia Euphrosyne Lindegren (an haife ta a Ranar 22 ga Mayu 1814, kuma ta rasu a Ranar 27 ga Disamba 1891) ta kasance mai zane-zane da kuma mai fenti na kasar Sweden. Kuma ta kasance memba ta Makarantar Royal Swedish Academy of Arts (1856). 

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Amalia Lindegren a Stockholm a ranar 22 ga Mayu 1814 ga Anna Catharina Ekström (d. 1817), wacce daga baya ta ɗauki sunan Lindgren a matsayin mahaifin yarinyar ta, wato Amalia Lindegren, a lokacin da ta auri mai kula da Anders Lindgren.[1] Bayan rasuwar mahaifiyarta, matar attajirin da mijinta ya rasu wanda ake zargin mahaifinta ne, mai martaba Benjamin Sandels ne ya karbe ta.[1] Matsayinta na yarinya a wulakancie a matsayin wani nau'i na sadaka ga manyan attajirai. Wanda wannan ya kasance a cikin aikinta na baya, wato zane-zane na 'yan Yara mata masu Damuwa, an yi imanin cewa wannan zancen Yara mata masu damuwa ya samo asali ne daga kuruciyarta.Baiwar ta, ta bayyana ne a farkon Fari, ya yin da take yin zane-zane da sayar da zancen kamar Maria Röhl: ta fara zane-zanen da mai a shekarar 1839, a inda ta zama ɗalibar Sofia Adlersparre a shekarar 1842, kuma ta shiga baja-kolin Zane-zanen ta, na farko a shekara mai zuwa.

A cikin shekarar 1846, mai zane-zane da malamin fasaha Carl Gustaf Qvarnström (1810-1867) ya lura da zane-zanenta, wanda ya burge shi kuma, ta hanyar alakarsa ya sanya ta ɗaya daga cikin mata huɗu da aka karɓa a matsayin ɗalibai a Makarantar Royal Swedish Academy of Arts a 1849, sauran uku sune Lea Ahlborn, Agnes Börjesson da Jeanette Möller. [1] A lokacin mata na iya karatu ne kawai a makarantar ta hanyar rarraba, a matsayin daliban mata inda ba a yarda da su don karatu a irin wannan sharuddan da daliban maza a Kwalejin ba kafin 1864. A shekara ta 1850, ta zama daliba mace ta farko da makarantar ta ba ta tallafin karatu domin tayi karatun fasaha a birnin Paris. [2]A Paris, ta kasance ɗalibar Léon Cogniet sannan Ange Tissier; a cikin 1854, ta yi karatu a Alte Pinakothek a Münich, a cikin shekarar 1854-55 a Roma, kuma ta shiga Baja-kolin Zane-zanen na Duniya da akayi a Paris a cikin shekarar 1856 kafin ta koma Sweden a cikin shekarar 1856. [3] Ta sake ziyartar Paris a shekara ta 1859.

Lindegren ta yi hulɗa da sanannun mabiya al'adu na zamanin kamar Fredrika Bremer, Olof Eneroth, Wendela Hebbe da Sophie Adlersparre, amma an bayyana ta a matsayin mai yawan shiru da tawali'u wadda bata taɓa yin aure ba, rashin masoya ko magana da yawa a lokuta na taro na zamantakewa, wanda: "tayi ritaya ba tare da wani rikici ba ".

Ta mutu a kasar Stockholm a Ranar 27 December 1891, tana da shekaru 77.[4]

  1. 1 2 Carin Österberg (in Swedish) : Svenska kvinnor: föregångare, nyskapare (Swedish women: Predecessors, pioneers) Lund: Signum 1990. (ISBN 91-87896-03-6)
  2. von Malmborg, Boo (1980). "Amalia E Lindegren". Svenskt biografiskt lexikon (in Swedish). Vol. 23. Stockholm: National Archives of Sweden. p. 353.
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named SBL
  4. Flensburg, Birgitta (2020-03-02). "Amalia Euphrosyne Lindegren, 1814-05-22 — 1891-12-27". Biographical Dictionary of Swedish Women (in Turanci). Retrieved 20 May 2024.