Amice Calverley
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Chelsea (mul) |
| ƙasa |
Birtaniya Kanada |
| Mutuwa | Toronto, 10 ga Afirilu, 1959 |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
painter (en) |
Amice Mary Calverley (An haife ta ranar Tara 9 ga Afrilu 1896) a London. Iyalinta sun fara ƙaura zuwa Afirka ta Kudu,sannan suka koma Kanada.Ta yi karatun kiɗa kuma ta sami kuɗi daga aikin allurar ta, kafin ta tafi New York inda ta yi aiki a matsayin mannequin da zane-zane a Shagon Wanamaker.[1]Bayan samun gurbin karatu a shekarar dubu daya da dari da ashirin da biyu 1922 don yin karatu a Royal College of Music ta koma Ingila.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.