Amie Bojang-Sissoho
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Gunjur (en) |
| ƙasa | Gambiya |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai kare hakkin mata da ɗan siyasa |
Amie Bojang-Sissoho 'yar jarida ce 'yar Gambia, mai fafutukar kare hakkin mata kuma 'yar siyasa. Ta zama Daraktar Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama'a na gwamnatin Gambiya mace ta farko [1] bayan naɗin da shugaba Adama Barrow ya yi mata. [2] [3] [4] [5]
Tarihi da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Bojang-Sissoho a Gunjur. Mahaifinta shi ne Imam Hatab Bojang (1937-1984) [6] mahaifiyarta kuwa ita ce Ya Khan Jobe. Bojang-Sissoho yia yi karatun digiri na farko a fannin watsa labarai da nazarin al'adu a Jami'ar Southampton, United Kingdom. [7] [8]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fara sana'ar ta da Gidan Rediyo da Talabijin na Gambia (GRTS) kuma ta yi aiki na dogon lokaci a can. Ita ce shugabar yakin neman zaɓen shugaban ƙasa na Isatou Touray a zaɓen shugaban ƙasar Gambia na shekarar 2016 har sai da Touray ya janye takararsa don marawa Adama Baroow baya, wanda ya ci zaɓen. [9] [10] [11] [12] Bayan da ta karbii mulki, Barrow ya naɗa sunan Daraktan yaɗa labarai da hulda da jama'a na gwamnatinsa. Bojang-Sissoho ita ce Mai Gudanar da Shirye-shiryen Kwamitin Kula da Al'adu na Gambia (GAMCOTRAP). An kama ta tare da Touray, a ranar 11 ga watan Oktoba, 2010, bisa zargin almubazzaranci da kuɗin Tarayyar Turai 30,000 da kuma tsare ta a gidan yari na Mile 2 amma kotu ta wanke ta daga dukkan tuhume-tuhumen da ake yi mata. [13] [14] [15] [16]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Dampha, Ebrima (2020-11-06). "Amie Bojang-Sissoho, Director Of Press At State House – The Standard Newspaper | Gambia" (in Turanci). Retrieved 2023-04-17.
- ↑ "Gamcotrap's Isatou Touray, Amie Bojang freed - The Point". thepoint.gm.
- ↑ "Gambian Journalists, Support Our Director of Press Amie Bojang-Sissoho". June 25, 2017.[permanent dead link]
- ↑ "The Gambia: Call on the Government of The Gambia to ensure a fair trial for anti-FGM activists, Dr. Isatou Touray and Amie Bojang-Sissoho". Equality Now.
- ↑ "THE GAMBIA: Justice prevails in a two year-long judicial harassment case against two Women Human Rights Defenders". International Federation for Human Rights.
- ↑ glife (2017-06-18). "Profiles in Faith: The Life and Times of the late Sheikh Hatab Bojang". glo Magazine (in Turanci). Retrieved 2023-04-17.
- ↑ "Two Prominent Gender and Human Rights Defenders detained in The Gambia: Dr. Isatou Touray and Amie Bojang Sissoho » African Feminist Forum". 2022-12-08. Archived from the original on 2022-12-08. Retrieved 2023-04-17.
- ↑ "Staff Profile". 2018-04-04. Archived from the original on 2018-04-04. Retrieved 2023-04-17.
- ↑ "Gamcotrap's Isatou Touray, Amie Bojang freed - The Point". thepoint.gm.
- ↑ "Gambian Journalists, Support Our Director of Press Amie Bojang-Sissoho". June 25, 2017. Archived from the original on September 25, 2021. Retrieved March 29, 2025.