Jump to content

Amie Fabureh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amie Fabureh
Minister of Agriculture (en) Fassara

27 ga Maris, 2019 - 4 Mayu 2022 - Demba Sabally (mul) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 1970 (55/56 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a agronomist (en) Fassara, ɗan siyasa da minista

Amie Fabureh 'yar siyasar Gambia ce wacce ke riƙe da muƙamin ministar noma. [1] [2] [3] An naɗa ta ne a ranar 27 ga watan Maris, 2019, da Shugaba Adama Barrow, bayan ta yi aiki a ma’aikatar na tsawon shekaru 30 a muƙamai daban-daban ciki har da jami’ar horas da ma’aikatar kula da ayyukan gona daga shekarar 2007 zuwa 2009, da mataimakiyar Manaja har zuwa shekara ta 2017 lokacin da ta zama Manajar Sabis na Fasahar Noma. Ita ce shugabar kungiyar mata ta ƙasa (NWC) a shekarar 2018. [4] [5] [6]

Fabureh ta yi digirin digirgir a fannin aikin gona a jami'ar karatu ta ƙasar Burtaniya sannan kuma ta yi difloma ta gaba a fannin jinsi da ci gaba daga Cibiyar Bunƙasa Gudanarwa ta Gambia. [7] [8] [9]

  1. "Amie Fabureh". Gambia-Matters | (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.
  2. "This is a moment of stock taking: Agric minister - The Point". thepoint.gm (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.
  3. "A joint media statement by Hon. Amie Fabureh, Minister of Agriculture of The Gambia and MsMoshibudiRampedi, FAO Country Representative on food security and nutrition during the COVID19 pandemic". The Standard Newspaper (in Turanci). 2020-05-21. Retrieved 2021-04-13.
  4. "Amie Fabureh". Gambia-Matters | (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.
  5. "This is a moment of stock taking: Agric minister - The Point". thepoint.gm (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.
  6. "A joint media statement by Hon. Amie Fabureh, Minister of Agriculture of The Gambia and MsMoshibudiRampedi, FAO Country Representative on food security and nutrition during the COVID19 pandemic". The Standard Newspaper (in Turanci). 2020-05-21. Retrieved 2021-04-13.
  7. APANEWS. "Gambian leader makes new ministerial appointments". www.apanews.net (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.
  8. ""Farmers' Concerns Will Be Addressed" Agric. Minister Fabureh – Foroyaa Newspaper". foroyaa.net (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.
  9. Njie, Lamin. "'He Knows Nothing About The Donkeys': Agriculture Minister Amie Fabureh Says President Barrow Is Not Behind Donkeys Distributed To Farmers – The Fatu Network" (in Turanci). Retrieved 2021-04-13.