Amina Salum Ali
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Sultanate of Zanzibar (en) | ||
| ƙasa | Tanzaniya | ||
| Harshen uwa | Harshen Swahili | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Savitribai Phule Pune University (en) Jami'ar Delhi Lumumba Secondary School (en) | ||
| Harsuna |
Turanci Harshen Swahili | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Party of the Revolution (en) | ||
Amina Salum Ali (an haife ta a ranar 24 ga watan Oktoba 1956) 'yar siyasar ƙasar Tanzaniya ce.[1] Ita ce tsohuwar Jakadiyar Tarayyar Afirka a Amurka tun a shekarar 2007. Arikana Chihombori Quao ya gaje ta wanda ya zama jakadan Tarayyar Afirka na biyu a Amurka a cikin shekarar 2017. [2] Yanzu,[yaushe?] a shekarar 2016 an naɗa ta Ministar Kasuwanci, Masana'antu da Talla, a cikin Gwamnatin Zanzibar.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi karatu a Lumumba Secondary School. Ta yi karatun tattalin arziki a Jami'ar Delhi. Hakanan tana da MBA a fannin kasuwanci daga Jami'ar Pune. [3]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Yunin 2015, ta ayyana matsayinta na tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2015.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Elizabeth Sleeman (2001). The International Who's Who of Women 2002. Psychology Press. pp. 12–. ISBN 978-1-85743-122-3.
- ↑ "African Union Ambassador to the United States of America Presents Letters of Credence to President George W. Bush". US Mission to the African Union. 26 July 2007. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 30 June 2015.
- ↑ "African Union Ambassador to the United States of America Presents Letters of Credence to President George W. Bush". US Mission to the African Union. 26 July 2007. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 30 June 2015.
- ↑ "Sitta, Amina, Mwandosya join Ikulu race". Daily News. Dodoma. 4 June 2015. Archived from the original on 7 June 2015. Retrieved 30 June 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]
Media related to Amina Salum Ali at Wikimedia Commons- Why Amina Salum Ali eyes union presidency Archived 4 March 2016 at the Wayback Machine, Daily News, June 2015.
- Amina Salum Ali on Facebook