Aminat Yusuf Jamal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aminat Yusuf Jamal
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 27 ga Yuni, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Baharain
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres hurdles (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
hoton aminat yusuf

Aminat Yusuf Jamal (an haife ta 27 Yuni 1997) haifaffiyar Najeriya ce[1] Yar tseren Bahraini ce wadda ta ƙware a gudun mita 400.[2] Ta wakilci ƙasar ta a gasar tsere ta 2017 inda tazo ta biyu a gasar. A farkon wannan shekarar ta yi nasara a gasar tsere ta ƙasashen musulmai.

Babbar nasarar ta ita ce gudun sakwan 56.90 a Baku 2017.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Akani, Bambo (1 August 2016). ""BAHRAIN DRAIN" – The Exodus of Nigerian Athletes to the Kingdom!". Making of Champions. Retrieved 8 August 2017.
  2. Aminat Yusuf Jamal at World Athletics
  3. "All-Athletics profile". Archived from the original on 2017-08-09. Retrieved 2020-11-14.