Amir Angwe
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Mutuwa | 29 Oktoba 1995 | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Amir Angwe (1966 – 29 Oktoba 1995) ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Najeriya wanda ya buga wasa a BCC Lions da Julius Berger, kuma ya wakilci ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya rasu ne sakamakon bugun zuciya da ya samu a wasan cin kofin nahiyar Afirka da suka yi da kungiyar ƙwallon ƙasar Mozambique Maxaquene.[1][2]
Kididdigar sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Tawagar kasa | Shekara | Samun zarafin wasa | Manufa |
---|---|---|---|
Najeriya | 1989 | 1 | 0 |
Jimlar | 1 | 0 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "This Day in History: 25 Years Since Amir Angwe Dropped Dead on the Field". sportsvillagesquare.com. 29 October 2020. Archived from the original on 24 June 2021. Retrieved 16 June 2021.
- ↑ "One Death Too Many". thenigerianvoice.com. 16 December 2010. Retrieved 16 June 2021.