Amiruddin Tukur
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuli, 2019 - District: Bakori/Danja
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Bakori/Danja | |||||
Rayuwa | |||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Amiruddin Tukur ɗan siyasan Najeriya ne. Ya wakilci mazaɓar Bakori/Danja ta jihar Katsina a majalisar wakilai a majalissar wakilai ta 8 da ta tara, daga shekarun 2015 zuwa 2023. Ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". web.archive.org. 2015-10-02. Archived from the original on 2015-10-02. Retrieved 2025-01-04.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)