Amjad Khan
Appearance
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Amjad khan
An haife shi a 12 ga Nuwamba, 1940 ya rasu a 27 ga Yuli, 1992.[1] wani ɗan India ne yayi finanfinai masu yawa da kuma mai jagorancin fim. Ya yi aiki a fim fiye da 132 a aikin da ya yi kusan shekaru ashirin. wani mai shirin fim ya haife shi mai suna Jayant.
Ya shahara ga rawar da yake takawa a cikin fina-finai na Hindi, ya fito cikin fina finai kamar haka Gabbar Singh a cikin 1975, Sholay Muqaddar Ka Sikandar (1978)[2]