Jump to content

Amy Thompson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Amy Lan Thompson (an haife ta a ranar 28 ga Yuli 1994) ’ yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Luxembourg wadda take buga wasa a matsayin ’yar wasan gaba a ƙungiyar Differdange da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Luxembourg .

Thompson ta koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa a shekarar 2022 bayan ta shafe shekaru huɗu ba tare da ta buga wasa ba. Ita ce ƙwararriyar mai zura ƙwallo a tarihin Luxembourg, inda ta zura ƙwallaye 35 a wasanni 54 da ta buga.

  • Ta zo ta biyu a gasar Dames Ligue 1 : 2011–12
  • Luxembourg ta zo na biyu a gasar cin kofin mata : 2011–12

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]