Jump to content

Anatropia Theonest

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anatropia Theonest
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

29 Oktoba 2015 -
Election: 2015 Tanzanian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Janairu, 1983 (43 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Chadema (en) Fassara

Anatropia Lwehikila Theonest (an haife ta a ranar 21 ga watan Janairu 1983) 'yar siyasar Tanzaniya ce kuma memba na jam'iyyar siyasa ta CHADEMA.[1] [2] An zaɓe ta a matsayin mamba na Kujeru na Musamman a matsayin wakiliyar mata kuma tana aiki a matsayin 'yar majalisa tun a shekarar 2020.[1] [3]

  1. 1 2 "Hon. Anatropia Lwehikila Theonest". Parliament of Tanzania. Archived from the original on 2023-07-27. Retrieved 2023-07-30.
  2. "Mdee aivimbia CHADEMA: "Hatuondoki, tumekuzwa Chadema tutapambana hadi mwisho"". Arusha Press Club. 2020-12-01. Archived from the original on 2023-07-19. Retrieved 2023-07-30.
  3. "Mdee aivimbia CHADEMA: "Hatuondoki, tumekuzwa Chadema tutapambana hadi mwisho"". Arusha Press Club. 2020-12-01. Archived from the original on 2023-07-19. Retrieved 2023-07-30.