Jump to content

Ange Édouard Poungui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ange Édouard Poungui
Prime Minister of the Republic of the Congo (en) Fassara

7 ga Augusta, 1984 - 7 ga Augusta, 1989
Louis Sylvain Goma - Alphonse Poaty-Souchlaty
Minister of Finance (en) Fassara

1971 - 1973
Boniface Matingou (en) Fassara - Saturnin Okabe (en) Fassara
Member of the Senate of the Republic of the Congo (en) Fassara


Vice President of the Republic of the Congo (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Mouyondzi (en) Fassara, 4 ga Janairu, 1942
ƙasa Jamhuriyar Kwango
Mutuwa Créteil (mul) Fassara, 28 ga Afirilu, 2026
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Congolese Party of Labour (en) Fassara

Ange Édouard Poungui (an haife shi ranar 4 ga watan Janairu 1942) [1] [2] ɗan siyasan Kwango ne. Poungui ya kasance Firayim Minista na Kongo-Brazzaville daga ranar 7 ga watan Agusta 1984 zuwa ranar 7 ga watan Agustan shekarar 1989 ƙarƙashin Shugaba Denis Sassou Nguesso. An zaɓen shi a matsayin ɗan takarar Pan-African Union for Social Democracy (UPADS) don zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2009, to amma an hana shi tsayawa takara.

  1. "Poungui Ange Edouard, Homme politique et Banquier (Congo-Brazzaville) - Personnalités du Monde". www.personnalitesdumonde.com. Archived from the original on 2013-12-13.
  2. "Qui Suis-Je ?".