Aniekan Umanah
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - Mayu 2023 ← Emmanuel Ekon District: Abak/Etim Ekpo/Ika | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1968 (56/57 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Aniekan John Umanah ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar Abak/Etim Ekpo/Ika ya tarayya a majalisar wakilai. An haife shi a shekarar 1968 kuma ya fito ne daga jihar Akwa Ibom. Ya gaji Emmanuel Bartholomew Ekon kuma an zaɓe shi a shekarar 2019 a matsayin dai majalisar wakilai ta ƙasa. [1] Ya sha kaye a takarar neman wa’adi na biyu a zaɓen shekarar 2023 a hannun abokin hamayyarsa Clement Jimbo na jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ Udonquak, Aniefiok (2023-04-22). "Fed Lawmaker, Aniekan Umanah, seeks review of supplementary election results of own constituency". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Rerun: Umanah Loses Bid To Retain Abak Fed. Constituency Seat – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2023-04-16. Retrieved 2025-01-05.