Jump to content

Anna Komu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anna Komu
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Janairu, 1950 (75 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Chadema (en) Fassara

Anna Maulidah Valerian Komu (an haife ta a ranar 15 ga watan Janairu 1950 a Zanzibar) 'yar siyasar Tanzaniya ce.[1] Ta kasance memba a jam'iyya mai mulki ta Tanzania Chama Cha Mapinduzi (CCM) har zuwa lokacin da aka gabatar da siyasar jam'iyyu da yawa a Tanzaniya. Yanzu ita memba ce ta Chama cha Demokrasia na Maendeleo (CHADEMA).[2]

Ita ce abokiyar takarar Freeman Mbowe a zaɓen shugaban ƙasar Tanzania na 2005.[3] Jam’iyyarsu ta sha kashi a hannun CCM.[4] Yanzu ita ce Shadow Minister Ci gaban Al'umma, Jinsi da Yara.[5]

  1. "Tanzania's Chadema party names Anna Komu as its new vice-presidential candidate", The Guardian (Dar es Salaam), 4 November 2005, retrieved 9 April 2010
  2. "Tanzania's Chadema party names Anna Komu as its new vice-presidential candidate", The Guardian (Dar es Salaam), 4 November 2005, retrieved 9 April 2010
  3. "Tanzania's Chadema party names Anna Komu as its new vice-presidential candidate", The Guardian (Dar es Salaam), 4 November 2005, retrieved 9 April 2010
  4. "Tanzania's Chadema party names Anna Komu as its new vice-presidential candidate", The Guardian (Dar es Salaam), 4 November 2005, retrieved 9 April 2010
  5. "Tanzania's Chadema party names Anna Komu as its new vice-presidential candidate", The Guardian (Dar es Salaam), 4 November 2005, retrieved 9 April 2010