Jump to content

Anne Makinda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anne Makinda
Speaker of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

10 Nuwamba, 2010 - 16 Nuwamba, 2015
Member of the National Assembly of Tanzania (en) Fassara

2005 - 2010
Rayuwa
Haihuwa Njombe (en) Fassara, 26 ga Yuli, 1949 (76 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Makaranta Mzumbe University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da minista
Imani
Jam'iyar siyasa Party of the Revolution (en) Fassara
annemakinda.com

Anne Semamba Makinda (an haife ta a ranar 26 ga watan Yuli 1949) 'yar siyasar Tanzaniya ce kuma mace ta farko shugabar Majalisar Dokokin Tanzaniya, a ofis daga shekarun 2010 zuwa 2015.[1] Ita ce shugabar ƙarshe kuma shugabar UNICEF ta farko a matakin ƙasa da ƙasa daga shekarun 1993 zuwa 1994.[2]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Mahaifinta kwamishinan yanki ne wanda yayi aiki a ƙarƙashin gwamnatin Nyerere. [3] Ta yi karatu a makarantar firamare ta Uwemba da ke Njombe, da makarantar sakandare ta ’yan mata ta Masasi da ke Mtwara da makarantar ’yan mata ta Kilakala a Morogoro.[4]

Sannan ta ci gaba da karatun kwas na lissafin kuɗi a Institute of Development and Management ( Jami'ar Mzumbe a yau) inda ta kammala karatun difloma. [1]

Aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 1975 aka zaɓe ta a majalisar dokoki.[3]

  1. 1.0 1.1 "Member of Parliament CV". Parliament of Tanzania. Retrieved 30 March 2013. Cite error: Invalid <ref> tag; name "cv" defined multiple times with different content
  2. "Parliament of Tanzania". parliament.go.tz.
  3. 3.0 3.1 Machira, Polycarp (13 November 2010). "Anne Makinda: A born female politician". Mwananchi Communications. Archived from the original on 18 April 2013. Retrieved 30 March 2013. Cite error: Invalid <ref> tag; name "citizen" defined multiple times with different content
  4. Executive Board Archived 9 ga Janairu, 2019 at the Wayback Machine, UNICEF