Anne Nyokabi Muhoho
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kenya, 1920 |
ƙasa | Kenya |
Mutuwa | ga Augusta, 2006 |
Karatu | |
Harsuna |
Harshen Swahili Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Anne Nyokabi Muhoho (wanda kuma ake kira Hannah) (1920-Agusta 2006) ta auri Cif Muhoho a Kenya, kuma surukar Jomo Kenyatta, Firayim Minista na farko (1963-1964) kuma shugaban farko na Kenya (1964-1978). Akwai Makarantar 'yan mata a Nairobi wacce aka sanyawa sunanta.
Iyalai
[gyara sashe | gyara masomin]Ɗiyarta Ngina Kenyatta (an haife ta a shekara ta 1931) ita ce uwargidan shugaban ƙasa ɗiya ga marigayi shugaba Jomo Kenyatta. Ɗan Anne Nyokabi Muhoho George Muhoho ya kasance limamin ɗarikar Katolika, bakar fata na farko na jami'in diflomasiyya a ofishin jakadancin Vatican na kungiyar EU a Brussels.
Ngina tana da jikoki biyu, kuma an zaɓi Uhuru Kenyatta a matsayin shugaban Kenya na huɗu a shekarar 2013, [1]
Bayan mijinta ya mutu, ta zama ƴar kasuwa mai nasara. A mataki na ƙarshe na rayuwarta, ta zauna a gonar danginta har mutuwarta a watan Agustan 2006 kusa da Nairobi.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- George Muhoho
- Ngina Kenyatta
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Karimi, Faith (2013-03-30). "President-elect Uhuru Kenyatta of Kenya a man of complexities". CNN.com. Retrieved 2016-10-17.