Anthony Wordsworth
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
London Borough of Camden (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Anthony Daniel Wordsworth (an haife shi 3 ga watan Janairu, 1989) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda yake taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na Maldon & Tiptree.
Ya fara aikinsa a Colchester United inda ya kammala karatu daga tsarin matasa zuwa tawagar farko, inda ya buga kusan wasanni 200 acikin shekaru takwas tare da kulob din.