Antonio Meola
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Napoli, 8 Mayu 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Italiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Italiyanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
full-back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Antonio Meola (an haife shi 8 ga Mayu 1990) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama a kulob din Seria D Chieti.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Naples, Meola ya fara wasansa na ƙwararru don Livorno a lokacin kakar 2011-12.[1] Ya taba bugawa Lucca da Avellino wasa.
A ranar 21 ga Nuwamba 2019, Meola ya shiga Chieti.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.