Arewacin Ede /Kudancin Ede/Egbedore/Ejigbo
Appearance
| Kudin tsarin Najeriya | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | Jahar Osun |
Ede North/Ede South/Egbedore/Ejigbo mazabar majalisar kasa ce a jihar Osun. Bamidele Salam ne ke wakiltar mazabar.[1]
Ya shafi kananan hukumomin Ede ta Kudu, Ede ta Arewa, Egbedore da Ejigbo.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Assembly, Nigerian National (1 October 1969). "National Assembly". Federal Republic of Nigeria. Retrieved 1 December 2024.