Arisoa Razafitrimo
Appearance
|
| |||
2014 - 2015 ← Ulrich Andriantiana (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Toamasina (mul) | ||
| ƙasa | Madagaskar | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
University of Madagascar (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya | ||
Arisoa Lala Razafitrimo (an haife ta a ranar 26 ga watan Afrilu 1954) 'yar siyasa ce 'yar ƙasar Madagascar wacce ta kasance Ministar Harkokin Waje ta ƙasar Madagascar daga shekarun 2014 zuwa 2015. [1] Ta yi karatu a Jami'ar Madagascar. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2014-10-28. Retrieved 2014-10-28.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ "Logiciel Gestion Commerciale 2021 : Comparatif des 4 meilleurs" (PDF). 29 January 2017. Archived from the original (PDF) on 28 October 2014. Retrieved 28 October 2014.