Aristidis Kokkoris
Appearance
Aristidis Kokkoris (Girkanci: ; an haife shi a ranar 16 ga watan Yulin shekara ta 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Girka wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na kungiyar Super League 2 ta Panargiakos . [1]
Karramawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Gasar kwallon kafa: 2018-192018–19