Arthur Okowa Ifeanyi
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - ← Emmanuel E. Uduaghan
6 ga Yuni, 2011 - 29 Mayu 2015 | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Ifeanyi Arthur Okowa | ||||
Haihuwa | Delta, 8 ga Yuli, 1959 (62 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
ƙungiyar ƙabila | Inyamurai | ||||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ibadan Bachelor of Medicine, Bachelor of Surgery (en) ![]() ![]() | ||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Arthur Okowa Ifeanyi (an haife shi a ran 2 Muharram 1379.AH) Dan Najeriya kuma dan'siyasa wanda shi ne tabbataccen zababben gwamnan Jihar Delta. A ranar 16 ga watan Yuni, 2022 ne Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya zabe shi a matsayin mataimakinsa a zaben 2023.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.