As-salamu alaykum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

As-salāmu ʿalaykum Kalmar (Larabci ce: Larabciالسَّلَامُ عَلَيْكُمْ, furucci: æs.sæˈlæːmu ʕæˈlæjkʊm|) Kalmar gaisuwa ce a Musulunci dake nufin Aminci a gareku da Larabci turanci kuma "Peace be upon you". Gaisuwa ce ta Musulunci da Musulmai keyi a tsakanin su. [1] Irin abinda ake mayar wa mai sallama shine wa ʿalaykumu s-salām (وَعَلَيْكُمُ السَّلَام , |wæ ʕæˈlæjkʊmu s.sæˈlæm|) da nufin "kuma aminci agare Ku", da turanci "And peace be upon you too".

Irin wannan gaisuwar dai ayanzu tana nan daban daban a dayawa acikin harsunan da dama tun daga Malagasy zuwa Urdu a wasu nau'in kuma salām (سَلَام}}; cf. Persian |سلام "IPA-fa|sæˈlɒːm|").


Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web|url=http://ccnmtl.columbia.edu/projects/mmt/mxp/notes/5140.html |title="As-Salaamu-Alaikum" and "Wa-Alaikum-as-Salaam" |publisher=Ccnmtl.columbia.edu |date= |accessdate=2013-07-27